Latest
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya isa fadarsa da ke birnin inda ya ke maraba da dandazon Kanawa da suka zo fadar domin tarbarsa duk da halin da ake ciki yanzu.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatinsa ta ceto kasar nan daga mawuyacin halin da ta tsinci kanta a ciki a baya. Ya yi alkawari yi aiki tukuru.
Rahotanni daga jihar Kano sun nuna cewa yanzu haka daraktan DSS da wasu manyan shugabannin hukumomin tsaro a Kani sun koma cikin fadar da Sanusi yake.
Kwamishinan 'yan sandan Kano, CP Muhammed Usaini Gumel ya bayyana cewa har yanzu suna bin umarnin kotu da ta hana gwamnatin Kano nada sabon sarki.
Yayin da Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II zai shiga fada, matasa daga kowane ɓangare sun cika harabar yayin da Aminu Ado ya shigo jihar Kano a yau Asabar.
Mataimakin gwamnan jihar Kano, Aminu Abdulsalam Gwarzo ga zargi mai ba shugaban ƙasa shawara kan harkokin tsaro da hannu a rikicin masarautar Kano.
Bayan Gwamna Abba Kabir ya umarci cafke tsohon sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, an sake turo jami'an sojoji da za su ci gaba da kare tsohon Sarkin a jihar.
Tsohon Sarkin Kano, Alhaji Aminu Ado Bayero, ya koma wata fada a cikin birnin Kano biyo bayan tube masa rawanin sarauta da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya yi.
Da aka yi masa tambaya ganin yadda aka karkata wajen mining, Mansur Ibrahim Yelwa ya yi bayani mai gamsarwa a kan abin da ya shafi hukuncin Mining a musulunci
Masu zafi
Samu kari