Sharif Lawal
8037 articles published since 17 Fab 2023
8037 articles published since 17 Fab 2023
Dujuman Pindiga, Alhaji Ahmed Bulama Hassan, ya bayyana goyon bayansa ga takarar Dr Jamilu Ishiyaku Gwamna na neman zama gwamnan Gombe a shekarar 2027.
Khamisu Mailantarki ya ce bai ayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaɓen fitar da gwani na PDP a Gombe ba, yana mai cewa ba shi da ikon yin hakan
Sojojin Najeriya sun fara karɓar sabon albashin da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya amince da shi, wanda ya ƙaru da kashi 30 zuwa 80 bisa matsayi.
Najeriya ta samu ƙarin kujerun aikin Hajji 10,000 daga Saudiyya, inda adadin kujerun da ƙasar za ta samu a 2027 ya tashi daga 50,000 zuwa 60,000.
Peter Obi ya ce idan aka zaɓe shi shugaban Najeriya a 2027, zai riƙa yin hutunsa a jihohin ƙasar domin ya ƙara sanin halin da ’yan Najeriya ke ciki.
Hamshakin attajirin Zimbabwe Wicknell Chivayo da matarsa Lucy Muteke sun mutu tare da wasu mutane huɗu bayan wani jirgi mai saukar ungulu ya yi hatsari.
Masu hakar ma’adinai tara sun mutu bayan ambaliyar ruwa ta mamaye wani ramin hakar ma’adanai a ƙauyen Nahuta, ƙaramar hukumar Alkaleri ta Bauchi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya kwatanta halin da Najeriya ke ciki a 2023 da mai fama da cutar kansa, yana kare sauye-sauyen tattalin arzikin gwamnatinsa.
Masana’antar finfinan Najeriya na zaman makoki bayan rasuwar ɗan wasan Nollywood Chijioke “Cjay” Nwokafor, wanda ya rasu ba zato ba tsammani a ranar Laraba.
Sharif Lawal
Samu kari