Sharif Lawal
8037 articles published since 17 Fab 2023
8037 articles published since 17 Fab 2023
'Yan bindiga sun sace manoma da wasu ma’aikatan gona a Mariga ta Jihar Niger, yayin da shugaban ƙaramar hukumar ya ce an nemi N2m kan kowane mutum.
Sheikh Ibrahim Khalil ya kai ADC kotu, yana neman a sauya sunan Ibrahim Little da aka miƙa wa INEC da nasa a matsayin ɗan takarar gwamnan Kano na 2027.
Jami'an rundunar 'yan sanda a Borno sun gurfanar da mutane biyar a Maiduguri bisa zargin buga da sanya T-shirt mai ɗauke da rubutun “Tinubu Must Go”.
Khamisu Ahmed Mailantarki ya bayyana kansa a matsayin wanda ya lashe zaɓen fidda gwamnan PDP a Gombe, bayan an ayyana Isa Pantami a matsayin wanda ya yi nasara
Shugaba Donald Trump ya ce rikicin da ke tsakanin Amurka da Iran zai ƙare nan ba da jimawa ba, yayin da farashin man fetur a kasuwannin duniya ya faɗi.
Sarkin Musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar III ya yi kira ga ’yan siyasa su gudanar da yakin neman zaɓe cikin lumana, tare da guje wa kalaman da ke haddasa ƙiyayya.
Shugaban APC, Nentawe Yilwatda, ya yi gargadin cewa Arewa na iya fuskantar ƙarin talauci da koma baya ga ayyukan ci gaba idan Tinubu bai samu wa’adi na biyu ba.
Shugaba Bola Tinubu ya kawo ƙarshen hutun aikinsa a Turai, ya bar Paris zuwa Najeriya, inda zai fara da Lagos domin halartar bikin tunawa da MKO Abiola.
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Barau Jibrin, ya cire Rashida Adamu, Rashida Mai Sa’a, daga mukaminta bisa wasu zarge-zarge. A baya ma an kori wani.
Sharif Lawal
Samu kari