Sharif Lawal
8047 articles published since 17 Fab 2023
8047 articles published since 17 Fab 2023
Shugaba Donald Trump ya bayyana mutuwar sojojin Amurka biyu a Jordan a matsayin abin bakin ciki, yayin da Amurka ke ci gaba da kai hare-hare kan Iran.
Mazauna Lata Nna a Kwara sun roki Bola Tinubu ya dauki matakin gaggawa kan hare-haren 'yan bindiga, sace-sace da sauran laifuka da suka addabi yankin.
Jam'iyyar APM ta yi hasashen cewa Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, zai doke Bola Tinubu a zaben shugaban kasa na 2027, yayin da APC ta yi watsi da ikirarin.
Dan wasan gaba na Faransa, Kylian Mbappe ya zama dan wasan da ya fi kowa zura kwallaye a tarihin gasar cin Kofin Duniya, bayan ya kai kwallaye 22.
Amurka ta kaddamar da sababbin hare-haren sama kan kasar Iran domin ladabtar da Rundunar Juyin Juya Hali ta IRGC da raunana ikon rufe mashigin Hormuz.
Iran ta kashe sojojin Amurka biyu a Jordan yayin da suke kare sansanonin Amurka daga hare-haren makamai masu linzami da jirage marasa matuka da aka kai.
Wata kungiya mai suna Arewa Women Forum for Justice and Good Governance ta mika koke ga Majalisar Dinkin Duniya kan mutuwar ma'aikaciyar jinya, Mary Habila.
Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris, ya amince da fara biyan matasa masu yi wa kasa hidima watau (NYSC), alawus na N10,000 duk wata don rage masu radadi.
Kotun daukaka kara da ke zamanta a Abuja ta yanke hukunci kan karar da jam'iyyar Zenith Party ta kai hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa (INEC).
Sharif Lawal
Samu kari