Sani Hamza
4634 articles published since 01 Nuw 2023
4634 articles published since 01 Nuw 2023
Rahoto ya nuna Shugaba Tinubu na nazarin maye gurbin Shettima da Kiristan Arewa irin su Dogara ko Bishop Kukah a takarar 2027 domin daidaiton addini.
Shugaban Karamar Hukumar Ilaje, Maurice Oripenaye, ya yi koka kan sace jigon APC, Emorioloye, yayin da 'yan bindiga suka kai farmaki ofishinsa a Ondo.
Rahotanni sun ce wata babbar Kotun Akwa Ibom ta yanke wa Anwanga Effiong Udofia hukuncin kisa ta rataya saboda kashe Aniekan Edet, ɗalibi mai shekara tara.
Nazarin dambarwar siyasar 2027 a jihohin Kano, Rivers, da wasu jihohi 3 gabanin 2027; sauya shekar Fubara da dambarwar Abba Kabir Yusuf da Kwankwaso a Kano.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar mana da cewa farashin wasu muhimman kayan abinci ya sake sauka a kasuwannin Babban Birnin Tarayya (FCT), Abuja.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bayyana a taron majalisar zartarwa sanye da hular Kwankwasiyya da tutar NNPP, lamarin da ya tayar da rade-radin sauya sheka.
Rundunar sojin saman Najeriya ta kashe yan ta’adda fiye da 40 a Borno; Air Marshal Sunday Aneke ya tabbatar da nasarar hare-haren Azir da Musarram.
Mabiya Tijjaniyya miliyan 3 sun hallara a Katsina domin Mauludin Sheikh Ibrahim Nyass; Gwamna Radda da Sarki Sanusi sun yi kira ga zaman lafiya a Janairu 2026.
Kotun Koriya ta Kudu ta yanke wa tsohon Shugaba Yoon Suk Yeol hukuncin shekaru 5 a gidan yari kan zargin dakile bincike da sanya dokar ta-ɓaci a Janairu 2026.
Sani Hamza
Samu kari