Ibrahim Yusuf
5304 articles published since 03 Afi 2024
5304 articles published since 03 Afi 2024
Leke Abejide ya ƙaddamar da shirin tallafa wa Yarbawa miliyan ɗaya a Kano tare da neman goyon bayansu ga Bola Tinubu a zaɓen shugaban ƙasa na 2027.
Amurka ta yaba da martanin Najeriya kan hare-haren yankin Arewa ta Tsakiya, tare da neman ƙarin matakan kare al’ummomin Barkin Ladi na jihar Plateau.
Kamfanin jirgin Flydubai daga Dubai zuwa Isra’ila ya yi saukar gaggawa a Saudiyya bayan rahoton faɗa tsakanin matukan jirgin da ya jawo fargabar garkuwa.
Donald Trump ya kira Kim Jong Un abokinsa, ya ce Koriya ta Arewa na da makaman nukiliya da yawa, yayin da Amurka ke neman sake tattaunawa da Pyongyang.
Rundunar Sojin Najeriya ta kaddamar da sabbin bataliyoyi uku a Zamfara domin ƙarfafa tsaro, faɗaɗa ayyukanta da gaggauta mayar da martani ga barazanar tsaro.
Ma’aikatan gwamnati sun sake tabbatar da yajin gargadi na kwanaki uku daga 2 ga Oktoba idan gwamnati ba ta rage fetur zuwa N500 ba tare da tallafa musu ba.
Mazauna Osogbo a Osun sun kwashe kayan abinci daga rumbun wani shirin sayar da abinci mai rahusa bayan masu gudanar da shi sun ɓace da kuɗin jama’a.
Dauda Kahutu Rarara ya ce ya janye alaƙarsa da APC, ya kuma bayyana dalilin da ya sa yake ci gaba da tallata Tinubu da ƙungiyar Kannywood a zaɓen 2027.
Rundunar ’yan sandan Adamawa ta fara bincike kan mutuwar mai sayar da shayi a Jimeta, inda ta gano sunayen mutum huɗu da ake zargi da hannu a kisan.
Ibrahim Yusuf
Samu kari