Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Rahotanni na nuni da cewa a yanzu haka mataimakin shugaban Najeriya Kashim Shettima na jagorantar taron majalisar ƙoli ta tattalin arziƙin ƙasa (NEC) a Villa.
Nyesom Wike da wasu ministocin Tinubu 3 ne aka bayyana cewa sun taɓa riƙe muƙamai a gwamnatocin baya. Mutanen sun riƙe muƙamai ne a lokacin Buhari da Jonathan.
Tsohon gwamnan babban bankin Najeriya (CBN), Godwin Emefiele, ya gurfana a gaban babbar kotun tarayya da ke zama a Maitama da ke Babban Birnin Tarayya Abuja.
Wani matashi mai suna Mubarak Kajola ɗan kimanin shekaru 28 ya gurfana a gaban wata kotun Majistare da ke zamanta a Ikeja da ke birnin Legas bisa zargin da.
Kungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afrika ta Yamma (ECOWAS), ta yi Allah wadai da harin da 'yan ta'adda suka kai wa sojojin jamhuriyar Nijar. Kungiyar ta.
An nemi 'yan Najeriya da su ƙara haƙuri da tsarukan Shugaba Bola Tinubu. Babban malamin jami'a kuma masanin tattalin arziƙin ƙasa Dakta Adigun Muse ne ya yi.
Babban malamin addini ya gargaɗi Shugaba Bola Ahmed Tinubu dangane da halin ƙuncin da ake ciki a Najeriya. Ya ce idan Tinubu ya gaza magance halin matsin da.
An yi magana kan ziyarar da Atiku ya kai wa Rabiu Kwankwaso. Fitaccen mai sharhi kan al'amuran siyasa kuma ɗan rajin kare hakkin bil'adama Adeyanju Deji ne.
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, kuma babban jigo a babbar jam'iyyar adawa ta PDP Osita Chidoka, ya bayyana cewa jam'iyyar na buƙatar ta yi sauye-sauye.
Deen Dabai
Samu kari