Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Wani dalibin jami'ar Umaru Musa Yar'adua da ke Katsina mai suna Sani Usman, ya bayyana dalilin da yasa ya kama sana'ar wankin mota. Dalibin ya bayyana cewa.
Gwamnan Kano mai ci, Injiniya Abba Gida Gida ya soke karin girman da tsohuwar gwamnati ta Abdullahi Umar Ganduje ta yi wa wasu malaman makaranta a jihar Kano.
Tsadar tumatir ta sanya matan babban birnin tarayya Abuja komawa amfani da karas da wasu nau'o'in kayan lambu wajen yin miya saɓanin tumatir da aka saba amfani.
Gwamna Ahmad Aliyu na jihar Sokoto, ya kafa wani kwamiti da zai binciki wasu daga cikin ayyukan da gwamnatin baya ta Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ta gudanar.
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya, Tajuddeen Abbas ya nesanta kansa da kalamai na rashin da'a da hadiminsa, Godfrey Gaiya ya yi akan Buhari, tsohon shugaban.
Fafaroma Francis ya nuna fushinsa kan kona Al-Kur'ani mai girma da wasu mutane biyu suka yi a kasar Sweden a makon da ya gabata. Da yake mayar da martani kan.
Wani mamakon ruwan sama haɗe da iska da aka yi a jihar Kebbi, ya lalata sama da gidaje guda 100, da janyo asarar kayayyakin abinci masu ɗumbin yawa. Gwamnatin.
Kungiyar Miyetti Allah ta Fulan makiyaya masu kiwon dabbobi ta nemi a saki mambobinta da ake tsare da su ba tare da sun aikata wani laifi ba a jihar Anambra.
Hamshakin attajirin nan na Afrika, Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana cewa bai da gida ko guda daya a kasar waje. Dan kasuwar ya bayyana cewa wasu daga cikin.
Deen Dabai
Samu kari