Deen Dabai
680 articles published since 27 Afi 2023
680 articles published since 27 Afi 2023
Jigon jam'iyyar PDP Daniel Bwala, ya shawarci Tinubu da ECOWAS kan yadda za su ɓullowa lamarin sojojin jamhuriyar Nijar. Ya zayyano muhimmiman abubuwa guda 9.
Bayanai da ke fitowa daga Abuja na nuni da cewa shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya shiga wata ganawa ta musamman da Nasir El-Rufai da tsohon gwamnan Ribas Wike.
Wani ɗan gajeren bidiyo da ya karaɗe kafafen sada zumunta, ya janyowa shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio surutu. A cikin bidiyon, an jiyo shugaban.
Babban sufeton 'yan sandan Najeriya Olukayode Egbetokun, ya bai wa jami'an hukumar sabon umarni dangane da rufe iyakokin Najeriya da Nijar da aka yi biyo bayan.
Bayan tabbatar da mutane 45 cikin 48 da Shugaba Tinubu ya turo zuwa Majalisar Dattawan Najeriya, an miƙa sunayen waɗanda aka tabbatar zuwa fadar shugaban ƙasa.
An fitar da jerin sunayen ƙasashen Afrika 10 da 'yan ƙasarsu suka fi na kowace ƙasa arziƙi. An yi amfani da tarin dukiyar da ƙasa ke da ita da yawan al'ummarta.
Wani jigo a jam'iyyar NNPP ya kare ɗan takarar shugabancin ƙasa na jam'iyyar, Injiniya Dakta Rabiu Musa Kwankwaso dangane da zarge-zargen da wasu shugabannin.
Tun bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a jamhuriyar Nijar, abubuwa da dama sun faru inda kuma har yanzu abubuwa ke ci gaba da faruwa a ciki da wajen ƙasar.
An tabbatar da ministocin Tinubu 45 daga cikin 48 da ya tura Majalisar Dattawan Najeriya. Daga cikin 45 ɗin da aka samu nasarar tabbatarwa, akwai wasu 2 da ke.
Deen Dabai
Samu kari