Aminu Ibrahim
8539 articles published since 21 Agu 2017
8539 articles published since 21 Agu 2017
Mista Adebayo Adelabu, Ministan Lantarki na Najeriya ya roki al'ummar kasar su dena tsinewa ma'akatar lantarki a maimakon hakan su rika karfafawa musu gwiwa.
Abdullahi Umar Ganduje, shugaban jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ya gana da Kwamared Adams Oshiomhole, tsohon shugaban APC na kasa a birnin tarayya.
Yau Litinin 21 ga watan Agustan shekarar 2023 ne aka sa ran Shugaba Bola Ahmed Tinubu zai rantsar da sabbin ministocin gwamnatinsa da majalisa ta tantance.
Lagos na cikin birni da aka bayyana shine na hudu da a africa da masu kudi suka fi rayuwa a cikinsa, wanda aka kiyasata akwa miloniya wanda yawansu ya kai 6,000
Wani bidiyo ya fito inda aka haska wasu da aka ce tubabbun yan kungiyar ta'addanci na Boko Haram ne suka zanga-zanga tare da rufe hanya kan neman alawus a Borno
Rahotanni dake fitowa yau Juma'a 17 ga watan Agusta sun tabbbatar cewa mahaifiyar fitaccen mawakin Najeriya, Ayodeji Balogun wanda aka fi sani da Wizkid ta rasu
Rahotanni da ke fitowa sun nuna cewa Rochas Okorocha, tsohon gwamnan Imo, da gwamna mai ci yanzu Hope Uzodimma sun tafi Villa don ganawa da Shugaba Bola Tinubu.
Shugaba Tinubu na Najeriya kuma shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Afirka Ta Yamma, ECOWAS, na duba yiwuwar tura sojoji zuwa Jamhuriyar Nijar.
Olusegun Obasanjo tsohon shugaban kasa yace Sunday Mbang, tsohon jagoran Cocin Methodist ne kadai jagoran kiristocin Najeriya da yake da tabbas zai tafi aljanna
Aminu Ibrahim
Samu kari