Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
Anamero Dekeri, daya daga cikin ‘yan takara uku a zaben fidda gwanin gwamna na APC a jihar Edo, ya dira sakatariyar jam’iyyar na kasa a ranar Litinin.
Dr Emmanuel Iwuanyanwu, shugaban Ohanaeze Ndigbo, ya gargadi Inyamurai a fadin kasar kan shiga zanga-zanga kan matsin rayuwar da ake ciki karkashin Tinubu.
Wani matashi ‘dan Najeriya ya garzaya dandalin soshiyal midiya don fallasa abokinsa da ya kama yana shan garin kwaki da man ja. Nan take matashin ya boye abincin.
Bidiyon wasu matasa biyu da ke kera gida ba tare da sun yi amfani da siminti bay a haddasa cece-kuce a soshiyal midiya. Wani ya ce hakan ne hanya mafi kyau na gini.
An sha wata ‘yar dirama a kan titi yayin da wani fasto ya zo yana kokarin dawo da hankalin wani mahaukaci ta hanyar yi masa addu’a. Mahaukacin ya fafata da faston.
Sanata Shehu Sani ya yi Allah wadai da fitowar da wasu dattawan mata suka yi a titi babu kaya da sunan zanga-zanga kan tsadar rayuwar da ake ciki.
Tsagerun masu garkuwa da mutane sun kai farmaki kan garuruwan n Dekko, Lama da Monkin a karamar hukumar Zing ta jihar Taraba inda suka yi awon gaba da mutum 16.
Wasu tsagerun ‘yan bindiga da ake zaton masu garkuwa da mutane ne sun farmaki garuruwa a karamar hukumar Kauru ta jihar Kaduna. Sun kashe mutum 9 tare da sace 35.
Sanata Shehu Sani ya nuna damuwa kan rashin samun wutar lantarki sosai yayin da gwamnatin Shugaban kasa Bola Tinubu ta bayyana yunkurinta na cire tallafin lantarki.
Aisha Musa
Samu kari