Aisha Musa
9493 articles published since 09 Agu 2016
9493 articles published since 09 Agu 2016
An kori jami’an rundunar ‘yan sanda uku da ke aiki da hedkwatar Zone 16 a Yenagoa, jihar Bayelsa saboda rashin da’a da aikata cin hanci da rashawa.
Bashir Ahmad, tsohon hadimin tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce kantin Sahad da aka rufe na daya daga cikin kantuna mafi saukin kaya a babban birnin Abuja.
Kungiyar NLC ta ayyana zanga-zanga ta gama gari kan wahalar da ake sha yanzu haka a kasar, kwana daya bayan Shugaban kasa Bola Tinubu ya gana da gwamnoni.
Wani mazaunin jihar Ogun, Kolawole Akinsanya ya shiga hannun ‘yan sanda kan zargin gayyatan ‘yan daba don su yi wa makwabcinsa, Lukmon Ajibola duka har ya mutu.
Wani matashi ya rabu da budurwasa saboda furucin da ta yi cewa ba za iya wanke masa kayansa ba idan suka yi aure saboda mahaifiyarta bata wankewa kayan mahaifinta.
Wata matashiya ‘yar Najeriya ta garzaya soshiyal midiya don zargin mahaifinta da hannu a mutuwar mahaifiyarta. Ta ce ya sake aure watanni uku bayan mutuwarta.
Alkalin kotun Musulunci da ke zama a yankin Kumbotso ta jihar Kano, Mai Shari’a Nura Yusuf Ahmed, yankewa matashin da aka kama da Murja Kunya daurin watanni 6.
'Yan bindiga sun kai hari kan wani masallaci a yankin Kankara yayin da ake sallar Isha'i inda suka hallaka mutane uku. Maharan sun kuma yi awon gaba da wasu da dama.
Shehu Sani ya caccaki sarakunan Arewa kan kokawa da suka yi game da wahalar da ake sha a karkashin gwamnatin Tinubu, yana mai cewa sun yi gum a lokacin Buhari.
Aisha Musa
Samu kari