Aisha Musa
9391 articles published since 09 Agu 2016
9391 articles published since 09 Agu 2016
Fitaccen jarumin Kannywood, Tijjani Asase ya yi wuff da kyakkyawar budurwarsa, Khadija Ɗahiru Mu’azu Kyalli a ranar Asabar, 4 ga watan Maris. Ita ce ta biyu.
Mutane da dama a soshiyal midiya sun tofa albarkacin bakunansu bayan ganin bidiyon wani tsadaden leshi da ake siyar da kowani yadi 5 kan kudi naira miliyan 4.5.
Tun kafin a rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayu, kungiyoyi sun fara kamun kafa don samun mukamai a gwamnatin zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinubu.
Tsohon dan majalisar dokokin jihar Oyo wanda ya wakilci mazabar Ido, Tirimisiyu Okunola, ya rasu a ranar Lahadi, 5 ga watan Maris bayan yayi fama da ciwon siga.
Wani matashi an Najeriya ya yi amfani da keken dinki wajen yi wa yagaggiyar N100 kwaskwarima. Wani bidiyo da ya yadu ya hasko shi yana dinke kudin kamar zani.
Jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Osun ta karyata rade-radin cewa gwamnan jihar Ademola Adeleke na shirin komawa All Progressives Congress (APC).
Wasu yan bindiga da yawansu sun farmaki hedkwatar karamar hukumar Maru ta jihar Zamfara, inda suka kashe wani shugaban yan sanda, DPO da wasu jami’ai biyu.
Sarkin Musulmi kuma Sultan na Sokoto, Alhaji Sa’ad Abubakar III, ya bukaci yan Najeriya da su karbi sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan Fabrairu.
Abdullahi Abacha, daya cikin yayan tsohon shugaban mulkin soja na Najeriya, marigayi Janar Sani Abacha, ya rasu yana da shekaru 36 a ranar Asabar, 4 ga Maris.
Aisha Musa
Samu kari