Ahmad Yusuf
10109 articles published since 01 Mar 2021
10109 articles published since 01 Mar 2021
Fadar shugaban kasa ta kare kalaman da Bola Tinubu ya yi na neman Goodluck Jonathan ya yi murabus daga kujerar shugaban kasa kan sace yan mata a Chibok.
Kwamishinan yada labarai na jihar Osun, Kolapo Alimi ya bayyana cewaGwamna Ademola Adeleke ya dade da yanke shawarar raba gari da PDP saboda rikici.
Kungiyar yan jarida IPI Nigeria ta bayyana laififfukan da wasu gwamnoni suka yi wanda ya sa ta sanya su a jerin wadanda ba su mutunta yan jarida.
Gwamnatin Abia ta karyata labarin da ake yadawa cewa Gwamna Alex Otti ya sha da kyar a harin yan bindiga, ta ce wadanda aka farmaki ba ayarin Gwamna ba ne.
Gwamnatin jihar Osun da iyalai sun tabbatar da rasuwar shahararren masanin ilimin tarihi, Farfesa Abdulgafar Siyan Oyeweso bayan fama da gajeruwar rashin lafiya.
Gwamna Biodun Oyebanji ya dawo da galibin kwamishinonin da ya kora domin dinke barakar da ka iya barkewa a jam'iyyar APC kafin zaben gwamna a 2026.
Uban amaryar da aka yi garkuwa da ita a kauyen Chacho na jihar Sakkwato, Malam Umaru ya bayyana cewa masu garkuwa sun kira waya, sun nemi magana da dagaci.
Gwamna Adeleke ya bayyana cewa rikicin cikin gida da ke addabar PDP a matakin kasa ne ya sa ya tattara kayansa ya bar jam'iyyar, ya gode da damar da ya samu.
Tsohon babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Lucky Irabor ya bayyana cewa wasu yan siyasa na amfani da matsalar tsaro wajen cimma muradunsu na mulki.
Ahmad Yusuf
Samu kari