Ahmad Yusuf
10074 articles published since 01 Mar 2021
10074 articles published since 01 Mar 2021
Rahotanni daga jihar Neja sun nuna cewa wani jirgin sama da rundunar sojin saman Najeriya ya gamu da hatsari da yammacin yau Asabar, babu wanda ya rasa ransa.
Sanatan Borno ta Kudu, Muhammad Ali Ndume ya bayyana cewa ba a bi tsarin doka ba wajen rabon kujerun mukaman jakadu da Tinubu ya tura Majalisar Dattawa.
Tsohon mai magana da yawun PDP na kasa, Kola Ologbondiyan ya yi murabus daga kasancewarsa mamba a jam'iyyar, ya ce lokaci ya yi da zai kama gabansa.
Jam'iyyar YPP ta tatttara wa dan Majalisa, Hon. Uzokwe Peter kayansa ta kore shi daga jam'iyyar bayan ganin bidiyon shaidar irin cin amanar da yake mata.
Karamin ministan raya yankun, Uba Maigari ya karyata jita-jitar cewa ya yi sama da fadi da kudin gyaran wata gada a jihar Taraba har Naira biliyan 16.5.
Gwamnatin jihar Kano ta nuna damuwarta matuka kan yadda 'yan sanda suka cafke tsohon shugaban hukumar PCACC, Barista Muhuyi Magaji Rimin Gado jiya.
Dakarun 'yan sanda dauke da manyan makamai sun kama tsohon shugaban hukumar PCACC ta jihar Kano, Muhuyi Magaji Rimin Gado a ofishinsa yau Juma'a.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Wike ya sallami mukaddashin shugaban hukumar FCT-IRS, Michael Ango daga mukaminsa, ya maye gurbin da wani jami'i.
Gwamnan Abia, Alex Otti da takwaransa na jihar Imo, Hope Uzodinma sun kafa rundunar hadin gwiwa domin yakar yan bindigar da ke kai hari titin da ya hada jihohinsu.
Ahmad Yusuf
Samu kari