Ahmad Yusuf
10123 articles published since 01 Mar 2021
10123 articles published since 01 Mar 2021
Tsohon sakataren PDP na kasa, Sanata Samuel Anyanwu ya zargi gwamnoni 7 da suka rage a jam'iyyar ta kitsa duk wani makirci domin hana ta zaman lafiya.
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf ya sake kaddamar da majalisar sarakunan Kano karkashin jagorancin mai martaba Sarki na 16, Muhammadu Sansui II.
Shugaban PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki da wasu mambobin NWC sun kai ziyara hedkwatar yan sanda da ke Abuja, sun shigar da korafin Sanata Samuel Anyanwu.
Ministan harkokin wajen Najeriya, Yusuf Tiggar ya tabbatar da cewa tattaunawa ta yi nisa da Amurka kan yadda za a hada kai wajen magance matsalolin tsaro.
Rundunar yan sanda reahen jihar Delta ta tabbatar da kisan mataimakin shugaban APC na karamar hukumar Ethiope ta Kudu, Mista Ese Idisi ranar Asabar.
An tabbatar da mutuwar fitaccen dan jarida kuma daya daga cikin wadanda suka kafa mujallar Newswatch, Dan Agbese, ya mutu yana da shekaru 81 da haihuwa.
A wata na bakwai a jere, hauhawar farashin kayayyaki a Najeriya ta sauka zuwa 16.05% a watan Oktoba, 2025 idan aka kwatanta da watan Satumban da ya gabata.
Shugaban majalisar dokokin jihar Taraba, Rt. Hon. Kizito Bonzena ya jagoranci yam Majalisa 15 ciki har da mataimakinsa sun fice daga PDP zuwa APC.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya sanar da cewa zai sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance ranar Laraba, 19 Ga watan Nuwamba, 2025.
Ahmad Yusuf
Samu kari