Ahmad Yusuf
10123 articles published since 01 Mar 2021
10123 articles published since 01 Mar 2021
Majalisar dokokin jihar Kebbi da ke Arewacin Najeriya ta dakatar da shugaban karamar hukumar Fakai, Muhammad Mahuta bisa zargin aikata rashin gaskiya.
Sanata Mai wakiltar Kebbi ta Kudu a Majalisar Dattawa, Garba Musa Maidoki ya ce yan bindigar da suka sace yan mata a makarantar Maga ba su bar mazabarsa ba.
Daya daga cikin manyan kusoshin NNPP a Arewacin Kano, Hon. Jamilu Kabir Bichi ya sanar da ficewarsa daga jam'iyya mai mulkin jihar, ya ce babu adalci a tafiyar.
Hukumar Yaki da Masu Yi wa tattalin arzikin kasa ta'adi watau EFCC ta cafke wata malamar coci, Archbishop Angel Oyeghe bisa zargin cin zarafin Naira.
Wasu takardu da suka fito daga ma'aikatar shari'a ta Amurka sun nuna yadda kungiyoyin magoya bayan kafa Biafra suka ja ra'ayin Shugaba Trump ya fara zargin Najeriya.
Shugaban karamar hukumar Danko/Wasagu da ke jihar Kebbi, Hussaini Aliyu ya ce zargin da wani dan Majalisar Amurka ya yi kan daliban da aka aace ba gakiya ba ne.
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta kama daya daga cikin jagororin kungiyar ISWAP, Hussaini Ismaila da laifin ta'addanci bayan DSS ta gurfanar da shi.
Majalisar Dattawan Najeriya ta bayyana alhininta bisa rasuwar Sanatan Enugu ta Arewa, Sanata Okechukwu Ezea, wanda ya kwanta dama a daren ranar Litinin.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf ya amince da daukar malaman lissafi 400 domin cike gibin karancinsu a makarantun sakandire na gwamnati da inganta ilimi.
Ahmad Yusuf
Samu kari