Ahmad Yusuf
11832 articles published since 01 Mar 2021
11832 articles published since 01 Mar 2021
Dakarun rundunar haɗin gwiwa ta Arewa maso Yamma, Operation Fansan Yamma, sun ceto Shugaban Karamar Hukumar Bungudu ta Jihar Zamfara, Hon. Nura Umar Abdullahi.
Kenneth Okonkwo ya yi zargin cewa Shugaba Bola Tinubu na guje wa zuwa kasar Amurka ne saboda tsoron yiwuwar Shugaba Donald Trump ya sa a kama shi.
Hukumar Shirya Jarabawa kammala sakandire ta Ƙasa (NECO) ta fitar da sakamakon jarabawar SSCE ta shekarar 2026. Dalaibai da dama sun samu darussa 5.
A taron New Yorkz Gwamnatin Tarayya da ƙasar Amurka sun rattaba hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna domin bunƙasa fannin ma’adinan ƙasa na Najeriya.
A ranar Laraba, 23 ga Satumba, Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa (EFCC) ta ƙaddamar da neman tsohon shugaban kwamitin gyaran tsarin fansho, Abdulrashid Maina.
Azeez Ayinde Onifade, wanda kuma babban mataimaki ne ga marigayi jarumin Nollywood, Taiwo Hassan, ya bayyana yanayin da ubangidansa ya tsinci kansa.
Karamin Ministan Tsaron Najeriya, Bello Matawalle, ya buƙaci mata Musulmi a faɗin Najeriya su mara wa tikitin Musulmi-Musulmi na APC baya a zaben 2027.
Matafiya mata huɗu sun mutu bayan wani jirgin ruwa da ke ɗauke da mutane takwas ya kife a Dudduru Pond da ke Ƙaramar Hukumar Dutse ta Jihar Jigawa.
Rahotanni sun yi ikirarin cewa tsohon kyaftin din tawagar yan wasan kwwllon Najeriya wstau Super Eagles, William Troost-Ekong, ya karɓi addinin Musulunci.
Ahmad Yusuf
Samu kari