Abdullahi Abubakar
7333 articles published since 28 Afi 2023
7333 articles published since 28 Afi 2023
Abdullahi Tijjani Gwarzo wanda ya rike muƙamin tsohon Minista, ya yaba wa shugaba Bola Tinubu kan jagoranci da gyare-gyare don ci gaban Najeriya.
Malamin Musulunci a Najeriya, Farfesa Sabit Ariyo Olagoke ya yi hasashen shekarar 2025, yana mai gargadi kan matsalolin siyasa da tattalin arziki.
Sanatan Kaduna ta tsakiya, Sen. Lawal Adamu Usman ya sha da kyar bayan wasu miyagu sun kai masa hari a daren jiya Laraba 1 ga watan Janairun 2024.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya bukaci haɗin kai da gwamnoni yayin da ya ƙaryata rahotannin da ke cewa akwai rashin jituwa kan lamarin ƙananan hukumomi.
An sanar da rasuwar yadikkon Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi, Hauwa Duguri ta rasu a ranar 1 ga Janairu 2025 tana da shekaru 120 da haihuwa.
An gurfanar da Mahadi Shehu a gaban kotun majistare a Kaduna bisa zargin hada baki, tallafa wa ta'addanci, da tayar da rikici inda aka tura shi gidan kaso.
Mai ba Bola Tinubu shawara kan harkokin tsaro, Malam Nuhu Ribadu ya fadi matakan da ya kamata a dauka kan rashin da tsaro inda ya ce dole a nemi taimakon al'umma.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya dauki wasu muhimman matakai a shekarar 2024 da ta gabata domin kawo sauyi a kasa wanda wasu suka jawo ce-ce-ku-ce a Najeriya.
Gwamnatin jihar Bayelsa ta yi alhinin rasuwar Kwamishinar Harkokin Mata, Mrs. Elizabeth Bidei, mamba a majalisar zartarwa ta jihar wacce ta rasu a yau Talata.
Abdullahi Abubakar
Samu kari