
Kasar Saudiya







An tattaro mutanen Najeriya kusan 2400 da yakin da ake yi a Sudan ya rutsa da su, wannan zirga-zirga na ‘yan kwanaki za ta ci abin da ya kai Dala miliyan 1.2.

Hukumar kula da manyan masallatai masu alfarma biyu a ƙasar Saudiyyata sanar da ganin jinjirin watan Shawwal, wanda ke nufin gobe Jumu'a za'a yi Eid al-Fitr.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya a ziyarar da ya kai kasar Saudiyya domin yin aikin Umrah a cikin wannan watan na Ramadana mai alfarma na bana.

Shugaban kungiyar Izala, Limaman babban masallacin Abuja da Aso Rock, da Alhaji Aminu Ado Bayero da Alhaji Nasiru Ado Bayero sun sha ruwa da shugaban kasa jiya

Shugaba Buhari ya yi aikin Umrah cike da matakan tsaro, bayan ya isa masallacin Harami da ke garin Makkah, kasar Saudiyya a ranar Laraba, 12 ga watan Afrilu.

Mai bai wa shugaba Buhari shawara kan kafafen yada labarai, Mallam Garba Shehu, ya ce shugaban ya samu tarba daga mataimakin gwamna Sa'ud Khalid Al-Faisal.
Kasar Saudiya
Samu kari