Yanzu-yanzu: FEC ta amince ta fitar da N8.49bn don gwajin korona

Yanzu-yanzu: FEC ta amince ta fitar da N8.49bn don gwajin korona

Majalisar zartarwa ta tarayya (FEC) ta amince da fitar da makuden kudi har N8.49 biliyan don siyan manyan kayayyaki 12 na gwajin cutar korona da ta addabi kasar nan.

Za a bai wa hukumar yaki da cutuka masu yaduwa (NCDC) makuden kudin don gwajin cutar, jaridar The Nation ta wallafa.

Ministan lafiya, Osagie Ehanire, ya gabatar da takardar bukatar siyan kayayyakin a madadin hukumar ga 'yan majalisar zartarwar a fadar shugaban kasar da ke Abuja.

Taron majalisar zartarwar ta samu shugabancin shugaban kasa Muhammadu Buhari a gidan gwamnati da ke Abuja.

KU KARANTA: Gwamna Abdulrazak ya rantsar da kwamitin bincike kan mulkin Lawal, Saraki da Ahmed

Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa:

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Asali: Legit.ng

Online view pixel