Hotunan cikin sabon gidan Sanusi Lamido Sanusi a garin Awe
1 - tsawon mintuna
Daily Trust ta samu daukan hotunan cikin gidan da aka baiwa tsohon Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II.
An kwancewa sarkin rawani ne a ranar Litinin kuma aka kaishi gudun hija jihar Nasarawa.
Kalli hotunan:

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook

Asali: Facebook
Asali: Legit.ng