Hotuna: Atiku, Saraki da manyan jam'iyyar PDP sun dira jihar Nasarawa yakin neman zabe

Yayinda ake saura kwanaki 37 zaben shugaban kasan Najeriya, shugabannin babbar jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP sun garzaya jihar Nasarawa domin yakin neman zaben dan takaransu, Alhaji Atiku Abubakar.

Manyan jiga-jigan jam'iyyar wanda suka kunshi dan takaran da kansa, shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki; da sauransu sun hallara a wannan taro.

Hotuna sun nuna dandazon magoya bayan jam'iyyar PDP da dan takaran gwamna PDP, Davematics Ombugadu a babban birnin jihar, Lafia.

Kalli hotunan:

Hotuna: Atiku, Saraki da manyan jam'iyyar PDP sun dira jihar Nasarawa yakin neman zabe

Hotuna: Atiku, Saraki da manyan jam'iyyar PDP sun dira jihar Nasarawa yakin neman zabe
Source: Facebook

Muhimmiyar sanarwa: Shafin NAIJ.com Hausa ya koma LEGIT.ng Hausa. Mun gode da kasancewarku tare da mu.

Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en

Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:

Facebook: https://facebook.com/legitnghausa

Twitter: https://twitter.com/legitnghausa

Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari,

Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng

Source: Legit

Tags:
Mailfire view pixel