Yanzu - yanzu: Akalla mutane biyu sun mutu a gobarar ma'aikatar isakar gas a jihar Legas
1 - tsawon mintuna
Akalla mutane biyu sun rasa rayukansu a gobarar da ta barke a ma'aikatar iskar gas da ke Magodo jihar Legas
Duk da cewa ba'a san abin da yayi sanadiyar gobarar ba, rahoto ya nuna cewa gobaran ya shafi makwabta kuma mutane da dama sun jikkata.
Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta:
Facebook: https://facebook.com/naijcomhausa
Twitter: https://twitter.com/naijcomhausa
Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari, Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng