Cikin Hotuna: Kasar Italiya ta gudanar da jana'izar matan Najeriya 26 da aka tsinto gawar su a teku
A ranar Jumma'a 17 ga watan Nuwamba na shekarar 2017, an gudanar da jana'izar matan Najeriya 26 da aka tsinto gawar su a tekun kasar Italiya.
Tun a ranar 3 ga watan Nuwamban, hukumomin tsaro na kasar Italiya suka tsinto gawar 'yan matan Najeriya 26 a cikin teku, inda a yau kasar ta ke jimamin mutuwar wannan mata tare da yin jana'izar su a birnin Salerno dake Kudancin kasar.
KARANTA KUMA: Tsige shugaba Mugabe: Kasashe 4 zasu gana domin tattauna lamarin
Malaman addinai biyu na Islama da Kiristanci, sun gudanar da addu'o'i kan gawarwakin matan.
LATSA WANNAN: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Domin shawara ko bukatar bamu labari, tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Ku duba shafukanmu na dandalin sada zumunta a:
https://facebook.com/naijcomhausa
https://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng