Wasanni
'Yan wasan Nahiyar Afirka da dama sun buga tambola a gasar Firimiya da ke Ingila, a wannan karo mun tsamo muku wadanda su ka fi shahara a gasar ta Firimiya.
Sodiq Adebisi, wani dan wasan tamaula a jihar Ogun ya riga mu gidan gaskiya jim kaɗan bayan ya yanku jiki ya faɗi ana tsaka da ɗaukar horo a filin wasa.
Daga filayen da aka buga gasar Champions League, Kofin Duniya da manyan wasanni a kasa, Legit ta yi nazarin filayen da za a buga gasar EURO 2024 a Jamus.
A shekarun baya, wasan 'El Clasico' ta fi ko wace wasa martaba da buguwa a lokacin da manyan 'yan wasa ke buga ta a lokaci guda, amma a yanzu ta rasa martabarta.
Kasar Saudiyya ta tura kudirin neman bakwancin gasar cin kofin duniya a shekarar 2034 bayan kasar Qatar ta dauki bakwancin gasar a shekarar 2022 wanda ya yi armashi.
Mai tsaron gidan kungiyar kwallon kafa ta Manchester, Andre Onana ya bayyana yadda ya ke fuskantar kalubale wurin maye gurbin tsohon mai tsaron gida, David De Gea.
Fitaccen ɗan wasan ƙwallon ƙafa na kulob ɗin AlNassr FC, Christiano Ronaldo ya bayyana cewa babu wata adawa da ke tsakaninsa da ɗan kwallon Lionel Messi kamar.
Magoya bayan kungiyar Juventus sun cika filin wasa makil su na ihun cewa ba sa son siyan Romelu Lukaku da kungiyar ke shirin yi, su ka ce ya yi tsufa da yawa.
Kamfanin kafa bajinta na Guinness ya raba gardama tsakanin Messi da Ronaldo kan waye ya fi shahara, ya tabbatar da Massi a matsayin mafi shahara da kofuna 41.
Wasanni
Samu kari