Wasanni
Magoya bayan Afirka ta Kudu sun gargadi golan Najeriya, Stanley Nwabali kan komawa kasar don ci gaba da buga wasa a kungiyar kwallon kafa ta Chippa United.
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa za ta ba tawagar 'yan wasan Najeriya ta Super Eagles gagarumar kyauta kan nasarar da suka samu ta zuwa wasan karshe a AFCON 2023.
Super Eagles ta Najeriya ta doke Bafana Bafana ta Afirka ta Kudu inda suka samu tikitin zuwa wasan karshe a gasar cin kofin nahiyar Afirka da ake gudanarwa a yanzu.
Kaftin din Najeriya, William Troost-Ekong, ya zura kwallo ta farko a ragar Afrika ta Kudu bayan da Najeriya ta samu bugun finareti. Kuskuren da Samuel Chkuweeze
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya bar Abuja, babban birnin Najeriya zuwa Abidjan na kasar Cote d'Ivoire don kallon wasan Super Eagles da Afrika ta Kudu.
A yau Laraba ce 7 ga watan Faburairu ne za a buga wasa tsakanin tawagar Najeriya ta Super Eagles da kasar Afirka ta Kudu a gasar AFCON a Ivory Coast.
Tawagar 'yan wasan Najeriya ta Super Eagles za su kara da takwarorinsu na Bafana Bafana na kasar Afirika ta Kudu a wasan neman zuwa wasan karshe a gasar AFCON 2023.
An ba tawagar Super Eagles ta Najeriya shawarar yadda za ta lallasa tawagar Bafana Bafana a wasan kusa da na karshe don zuwa wasan karshe na gasar AFCON 2023.
Rashin lafiya za ta hana Osimhen buga wasan Najeriya v Afrika ta Kudu a AFCON. Da zarar ‘dan kwallon ya warke, zai bi abokan aikinsa domin tunkarar Afrika ta Kudu
Wasanni
Samu kari