Yar Makaranta
Wani mahaifi mai suna Muhammada Jimeta ya daki malam mai suna Sekinat Adedeji a makarantar Aces a Abuja saboda ta daki yar sa mai suna Karima Muhammad Jimeta.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya taya yara da iyayensu murna a yayin bikin ranar yara ta duniya ta shekarar 2024. Shugaban ya yi alkawarin ingnata ilimi da tsaro.
Dalibi daya ya mutu, sannan an lalata kadarori da dama a lokacin da gobara ta tashi a makarantar Bishop Crowther Memorial, Awka, babban birnin jihar Anambra.
Asusun ba da lamunin karatu na Najeriya (NELFUND) ya sanar da ranar 24 ga Mayu, 2024, a matsayin ranar da za a bude shafin yanar gizo domin neman lamunin.
Hukumar ilimin bai daya (UBEC) ta kaddamar da shirin yiwa malaman karkara 1480 horo na musamman domin bunkasa ilimi. Za a zabi malamai 40 ne daga kowace jiha.
Gwamnatin jihar Kano ta sanar da sanya dokar ta baci a harkar ilimi. Kwamishinan ilimi na jihar ne ya yi bayanin ranar Litinin da ta wuce a jihar Jigawa
Shugaban kungiyar NGF, Gwamna Muhammadu Yahaya na jihar Gombe, ya koka kan cewa a Arewacin Najeriya ce lamba 1 a yawan yaran da basu zuwa makaranta a duniya.
gidauniyar Sarki AbdulAziz ta Saudiya ta mikawa gwamnatin Kano katon dubu uku na dabino da za a raba ga mabukata da masallataN Juma'a, marasa lafiya da almajirai
Jami’ar Najeriya ta Nsukka (UNN) da ke jihar Enugu ta dakatar da Mfonobong Udoudom, wani malamin jami'ar da aka kama da zargin yana lalata da daliba.
Yar Makaranta
Samu kari