Yemi Osinbajo
Tsohon hadimin mataimakin shugaban kasa, Yemi Osinbajo, ya shawarci Gwamna Siminalayi Fubara ya kalubalanci dakatarwar da aka yi masa a gaban kotu.
Bayan barin APC a jiya Litinin, tsohon dan takarar shugaban kasa, Omoyele Sowore ya zargi Nasir El-Rufai da hannu a kisan fiye da 'yan Shi'a 300 a 2015.
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya kwakwara yabo da addu'o'i ga tsohon mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo bayan cika shekaru 68 a duniya.
Hadimin shugaban kasa, Bayo Onanuga ya bayyana cewa tsohon shugaban Najeriya a lokacin soja ya na daga cikin wadanda Bola Tinubu ke mutunta wa a siyasa.
Tsohon shugaban kasa, Ibrahim Badamasi Babangida ya yi magana kan zaben 1993 da ya rusa. Ya ce Abiola ne ya lashe zaben. IBB ya yabi Buhari kan karrama Abiola.
Tsohon gwamnan jihar Osun kuma jigo a jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya, Bisi Akande, ya ce ba da yawun Muhammadu Buhari ba Osinbajo ya yi takara da Tinubu.
Kakakin tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, ya musanta labarin da ake yaɗawa cewa mai gidansa ya bar jam'iyyar APC da kuma siyasa gaba daya.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Babafemi Ojudu ya bayyana yadda Bola Tinubu ya yi wa Muhammadu Buhari dabara a zaben fitar da gwanin APC da aka yi a 2022.
Tsohon hadimin shugaban kasa, Babafemi Ojudu, ya ce Shugaba Bola Tinubu bai dace ya jagorancin Najeriya a wannan lokaci ba inda ya ce Yemi Osinbajo ya fi shi dacewa.
Yemi Osinbajo
Samu kari