
Tiransfan yan kwallo







Bayan ɗaukar tsawon watanni shida Barcelona na zawarcin ɗan wasan, ƙungiyar ta sanar da cimma matsayar ɗaukar ɗan wasa, Memphis Depay, daga ƙungiyar Lyons.

Fitaccen dan wasan kungiyar Real Madrid mai rike da kambun zakarar dan kwallon kafa na Duniya gaba daya, Cristiano Ronaldo ya yi barazanar raba gari da kungiyarsa matukar suka siyo dan wasan Liverpool Mohammed Salah.

Kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya ce za a dauki hoton idan sahun Cristiano Ronaldo amma akwai yiwuwar zai buga wasan karshe na gasar zakarun Turai da za su kara da Liverpool. Dan wasan na Portugal, mai shekara 33, ya samu...

Sabon Kocin Man City Guardiola ya fara da ajiye manyan ‘yan wasa irin su Yaya , Nasri, Bony, Mangala, da ma Gola Hart a benci. Ya ake ciki?

Shahararren dan kwallon Najeriya kuma dan arewacin kasar Ahmed Musa ya bayyana dalilin da yasa ya zabi komawa kungiyar kwallon

Tun bayan da aka bude kasuwar cinikayyar yan wasa a kungiyoyi suka yi tayin kokari wajen ganin sun darje sun sayi rabon su tare da cigaba