Kudu maso gabashin Najeriya
Ba a gama makokin Farfesa Umaru Shehu ba, sai ga labarin wata mutuwa a Jigawa. Marigayin ya rasu ya na mai shekara fiye da 80 da haihuwa a duniya.
Wasu tsagerun 'yan bindiga sun yi awon gaba da Manjo Janar mai ritaya, Duru bayan sun masa kwantan ɓauna a jihar Imo da ke Kudu maso gabashin Najeriya.
Jami'an tsaro sun cafke wani mutum Oruchukwu Okoroafor da aka kama da 'yan mata uku masu ciki a gidansa a jihar Anambra, ya bayyana yadda abin ya faru.
Wasu tsagerun yan bindiga sun halaka jami'an tsaro akalla takwasa a wani kazamin harin rashin imani da suka kai musu a jihar Imo da ke kudancin Najeriya.
Wani mummunan hatsarin tsautsayi ya yi ajalin mata biyar yayin da kwantenar da babbar motar dakon kaya ta ɗauƙo ta faɗa wa Motar bas a babban titin Anambra.
Gwamna Soludo ya yabawa Tinubu bisa ba da mukamai masu kyau ga yankin Kudu maso Gabas duk da kuwa basu zabe shi a zaben da aka gudanar a shekarar nan.
Wani ginin bene ya rufto kan ma'aikatansa a jihar Anambra inda ya salwantar da rayukan mutum uku. Ma'aikatan na shirin fara aiki ne lokacin da ginin ya rufto.
Tsohon gwamnan Kano ya bayyana abin da zai yi don tabbatar da ya kwace mulki daga hannun PDP a jihar Rivers da ke Kudancin Najeriya a zaben da ke tafe nan kusa.
Gwamnan jihar Imo, Hope Uzodinma, ya bayyana cewa kalubalen tsaron da ake fama da shi a jihar ba kamai bane illa siyasa kuma zai tona asirin dukkan masu hannu.
Kudu maso gabashin Najeriya
Samu kari