Jihar Sokoto
Mazauna ƙauye yankin ƙaramar hukumar Goronyo sun tare wani ɗan bindiga sun aika shi barzahu, kuma sun kwato dabbobi 150 daga hannunsa a ranar Lahadi.
Kungiyar PDP Musulmai a jihar Nasarawa ta tura gargadi ga Sheikh Mansur Sokoto kan kalaman da ya yi na raba kan al'umma abin da ya shafi hukuncin kotu a jihar.
Shahararren malamin addinin Musulunci a Najeriya, Farfesa Mansur Sokoto ya bayyana damuwarsa kan hukuncin kotun zabe a jihohin Taraba da Nasarawa.
Sakataren tsare-tsare na jam'iyyar PDP ta ƙasa, Umar Bature, ya bayyana cewa ya maida motar Taraktan da ya ɗauka haya daga tsohuwar gwamnatin Aminu Tambuwal.
Mahukuntan jami'ar Usmanu Dan Fodio Sokoto (UDUS), sun fito sun musanta batun cewa miyagun ƴan bindiga sun kai harin ta'addanci a harabar jami'ar.
Wasu mahara da ake kyautata zaton ɓarayi ne sun shiga jamiar UDUS da ke jihar Sakkwato kuma sun kwashi kayan abinci da wasu abubuwa in ji shugaban jami'a VC.
'Yan banga sun kai farmakin ɗaukar fansa bayan yan fashin daji sun kashe mutane uku a kauyen Soro da ke yankin karamar hukumar Binji a jihar Saƙkwato.
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu ya yi magana kan nasarar da ya samu a kotun zaɓen gwamnan jihar. Gwamnan ya yaba da hukuncin kotu inda ya shawarci ƴan adawa.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Sokoto ta tabbatar da nasarar da gwamna Ahmed Aliyu na jam'iyyar APC ya samu a zaɓen gwamnan jihar.
Jihar Sokoto
Samu kari