Siyasar Najeriya
Tsohon dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP a zaben 2023, Cosmos Ndukwe, ya sanar da canja sheka. Ya yi bayanin ne a yau Litinin cikin wata wasika
Jam'iyyar All Progressives Peoples Congress (APC), za ta bayar da satifiket din lashe zaben fidda gwanin gwamnan jihar Ondo, ga Gwamna Lucky Aiyedatiwa.
Kungiyar 'Concerned North-Central APC Stakeholders' ta nesanta kanta daga zanga-zangar neman tsige Abdullahi Umar Ganduje daga shugabancin jam'iyyar APC.
Jerin sunayen tsofaffin Gwamnonin da magabatansu suke bincikensu a yau. Mun kawo maku jerin jihohin da ake binciken tsofaffin gwamnonin da suka sauka.
Kungiyar matasan Arewa Consultative Forum (AYCF) ta zargi wasu 'yan siyasa da kokarin kawowa Shugaba Bola Tinubu cikas a zaben 2027 da ake tunkara.
Dan fafutukar kare matasa ya musanta raɗe-raɗin da ke cewa tsohon gwamnan Kaduna, Malam Nasir El-Rufai zai nemi mulkin Najeriya a zaben shugaban ƙasa 2027.
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya naɗa waɗanda za su jagoranci muhimman hukumomi biyu na tarayyya, ya buƙaci su rike amana su sauke nauyi.
Gwamnatin jihar Oyo ta sanar da sanya dokar hana zirga-zirgar ababen hawa ranar Asabar, 27 ga watan Afrilu, ranar da aka shirya zaɓen kananan hukumomi.
Wata majiya a hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta Kano (PCACC) ta yi ikirarin cewa IGP ya janye ƴan sanda daga hukumar kan binciken shugaban APC Ganduje.
Siyasar Najeriya
Samu kari