Siyasar Najeriya
Babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ta sanya ranar da zata fara sauraron ƙarar da kungiyar APC a Arewa ta Tsakiya ta nemi a sauke shugaban jam'iyya na ƙasa.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya bayyana cewa da Uba Sani ya ke ba tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai kan gwagwarmayar "June 12" a Najeriya.
Jam'iyyar APC ta samu ƙarin goyon baya da gudummuwa yayin da tsohon mataimakin gwamnan Edo da tsohon ɗan majalisa suka narke cikin jam'iyyar APC.
Ana daf da gudanar da zaben jihar Edo a watan Satumba, kanin Gwamna Godwin Obaseki mai suna Benjamin Obaseki ya fice daga jam'iyyar PDP saboda rashin shugabanci.
Tsohon kakakin majalisar wakilar Yakuba Dogara ya bayyana babban kalubalen da tsarin mulkin farar hular ke fuskanta, wanda ya danganta da talauci.
An samu tsaiko a kokarin kawo Yahaya Bello, tsohon gwmanan jihat Kogi gaban kotu domin ya fuskanci shari'a kan badaƙalar N80bn, an ɗage zaman zuwa 27 ga Yuni.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani ya soki tsarin sabon taken Najeriya inda ya ba Shugaba Bola Tinubu shawara kan yadda zai hada kan 'yan kasar.
Gwamnatin jihar Bauchi ta dakatar da wasu manyan jami'ai uku daga aiki saboda ana zarginsu da amfani da takardun bogi da karkatar da kuɗin talakawa.
Tsohon shugaban ƙasa, Dr.Goodluck Jonathan ya nuna rashin jin daɗinsa kan yadda gwamnoni ke mayar da matasa ƴan daba maimakon sun gina su aikin gwamnati.
Siyasar Najeriya
Samu kari