Siyasar Kano
Dan siyasa Aminu Lawal Sufi ya bayyana damuwa akan dambarwar siyasar Kano da rabuwa da Rabiu Kwankwaso, yana jaddada hakan alheri ne ga Gwamna Abba Kabir Yusuf.
Mai magana da yawun gwamnan Kano, Sanusi Bature Dawakin Tofa ya ce har yanzu Abba Kabir Yusuf bai yanke matsaya kan sauya sheka ba amma ana tattaunawa.
Shugaban APC na jihar Kano, Abdullahi Abbas ya bayyana cewa ko da SanatanKwankwaso ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ba zai yiwu ya zama shi ne jagora ba.
Hadimin gwamnan Kano, Sanusi Bature D-Tofa ya tabbatar da cewa babu matsala tsakanin Abba Kabir da Rabiu Kwankwaso, yana jaddada cewa alakar su ta dade da siyasa.
Jam'iyyar APC ta bayyana cewa kodayake ta tsaya a kan doron dimokiraɗiyya wajen shirin tunkarar zaben 2027 mai zuwa, gwamnonin da ke shigowa cikinta na da alfarma.
Shugaban APC na Kano, Abdullahi Abbas ya bayyana cewa Ganduje ya zama uban jam'iyya a jihar Kano, shi kuma Gwamna Abba zai rike matsayinsa na jagora.
Gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gana da Bola Tinubu a Abuja don tattaunawa kan tsaro da hadin gwiwa, yayin da jita-jitar sauya sheka zuwa APC ke kara yaduwa.
Tsohon sanatan da ke wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya yi magana kan sauya shekar Gwamna Abba Kabir Yusuf zuwa APC.
Jigo a jam'iyyar NNPP mai mukin Kano, Ladipo Johnson, ya yi magana kan shirin da Gwamna Abba Kabir Yusuf yake yi na sauya sheka zuwa APC mai mulki a Najeriya.
Siyasar Kano
Samu kari