Shugaban Sojojin Najeriya
Dakarun sojojin Najeriya masu aikin samar da tsaro sun samu nasarar hallaka dakile wani harin 'yan bindiga a Katsina. Sojojin sun kuma ceto wasu mutanen da aka sace.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar dakile wani mummunan harin 'yan bindiga a jihar Zamfara. Sojojin sun kuma kwato makamai daga hannun tsagerun.
Wasu tsofaffin sojoji sun mamaye hedikwatar ma’aikatar kudi a Abuja, suna neman a biyan alawus, giratuti da albashin da aka rike tun bayan barin aiki.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka 'yan ta'addan Boko Haram/ISWAP a jihar Borno. Sojojin sun kuma kwato makamai da babura a yayin arangamar.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar hallaka kwamandojin 'yan ta'adda a sassa daban-daban na kasar nan. Sojojin sun kuma cafke 'yan ta'adda masu yawa.
Gwamnati za ta dauki sojoji 13,000 aiki kafin ƙarshen 2025, amma rundunar soji ta ce tana fama da ƙarancin kuɗi, musamman wajen matsuguni da kayan aikin tsaro.
Motar sojojin Najeriya ta yi hadari a hanyar Damaturu/Jos a ranar Alhamis. Soja daya ya rasu yayin da biyu suka jikkata bayan motar sojojin ta fada babban rami.
Babban hafsan tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa ya bayyana cewa hukumar soji ta samu nasarori masu yawa a yaƙi da matsalar tsaron Arewa a shekara 2.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasara kan 'yan ta'addan Boko Haram a Borno. Sojojin sun hallaka miyagu tare da kwato kayayyaki masu yawa a hannunsu.
Shugaban Sojojin Najeriya
Samu kari