Sheikh Ahmed Gumi
Shahararren malamin nan na jihar Kaduna, Dakta Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya amsa gayyatar jami'an tsaro, ya ce babu wani abun fargaba game da hakan.
Yayin da gwamnati ke zargin wasu da daukar nauyin ta'addanci, Tukur Mamu ya tsame kansa daga zargi inda ya ba gwamnati wa'adin kwana bakwai kan zarginsa da ta ke yi.
Wata ƙungiyar matasa RUN ta bukaci hedkwatar tsaron Najeriya ta sanya suɓan Sheikh Ahmad Gumi a cikin waɗaɓda za ta kama kan zargin hannu a ta'addanci a Najeriya.
Yayin da ake ta cece-kuce kan kalaman Sheikh Ahmed Gumi kan ayyukan 'yan ta'adda, Gwamnatin Tarayya ta gayyace shi domin amsa tambayoyi kan lamarin.
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya karyata cewa Sheikh Ahmed Gumi ya taka rawa wurin kubutar da daliban makaranta a jihar Kaduna inda ya ce ko sisi ba a biya ba.
Yayin da ake zargin wasu da ɗaukar nauyin ta'addanci a Najeriya, Sheikh Ahmed Gumi ya yi fatali da zargin inda ya ce 'yan bindiga da kansu suke nemo kudin shiga.
Sanannen malamin addinin musuluncin nan, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya nuna cewa akwai kuskure kan yadda sojoji ke amfani da karfin tuwa kan 'yan bindiga.
Sanannen malamin addinin musulunci, Sheikh Ahmad Abubakar Mahmud Gumi, ya yi magana kan zargin daukar nauyin ta'addanci da ake yi wa Malam Tukur Mamu.
Yayin da ake fama da matsalar 'yan bindiga a Arewa, Sheikh Ahmed Gumi ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta yi afuwa da kuma sulhu da maharan domin dakile rashin tsaro.
Sheikh Ahmed Gumi
Samu kari