Shehu Sani
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya caccaki Nasir Ahmed El-Rufai da Rotimi Amaechi kan sukar da suke yi wa shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani, ya bukaci 'yan Arewa da su marawa shugaban kasa, Bola Tinubu baya a zaben 2027. Ya ce hakan shi ne adalci.
Tsohon sanata mai wakiltar Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Tinubu zai yi tazarce a 2027 idan 'yan adawa suka kasa yin hadaka.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Shehu Sani, ya bayyana cewa abubuwa guda biyar ne ke lalata albashin ma’aikata a Najeriya, ciki har da tsadar wuta da sadarwa.
Sanata Shehu Sani ya yi wa Buhari raddi kan cewa bai saci kudin gwamnati ba. Shehu Sani ya ce Allah ne ya san gaskiyar maganar da Buhari ya fada kan satar kudi.
Tsohon sanatan Kaduna ta Tsakiya, Kwamared Shehu Sani ya bayyana cewa ƴan Arewa na bukatar su haɗa kansu, domin lalubo hanyar magance matsalolin ke damun yankin.
Gwamnatin tarayya ta fara tantance wasu 'yan siyasa da ake shirin nada wa a matsayin jakadun Najerya bayan shafe watanni babu wakilci a kasashen waje.
Sanata Shehu Sani ya yi magana kan rigimar sarauta a Kano inda ya bukaci iyalan masarautar Kano su sasanta tsakaninsu ba tare da shigar da siyasa ba.
Tsohon sanatan da ke wakiltar Kaduna ta Tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Shehu Sani, ya nuna aniyarsa ta sake neman takarar kujerar sanata a zaben 2027.
Shehu Sani
Samu kari