
Kungiyar Manoman Shinkafa







Kwamitin majalisar dattawa kan aikin noma ya ce ana shigo da shinkafa a kalla metric tan miliyan biyu ta sumogal a kowacce shekara a kasar nan duk da nomanta.

Gwamna Oluwarotimi Akeredolu na jihar Ondo ya shawarci Shugaba Muhammadu Buhari kada ya janye dokar da ya saka na haramta shigo da shinkafa daga kasashen ketare

Babban Bankin Najeriya ya bayyana mafita ga tsadar abinci da ake fuskanta a Najeriya. Ta ce ta shirya yadda za ta karya farashin shinkafa a kasar don kowa.

Kungiyar manoma shinkafa sun ce a yanzu haka shinkafa ta wadata a Najeriya. Ta zama araha saboda za a iya fara kai wa kasashen waje saboda yawan ta a kasar.

Hukumar kwastam ta bayyana cewa sabbin dabarun da miyagun masu safarar kaya da fasa kauri suke amfani dasu wajen shigo da shinkafa shi ne yasa ake ganin haramtattun kayayyaki a cikin kasa.

Gwmanatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta shigar da karar kimanin manoma dubu 70 a jahar Kebbi da suka gagara biyan bashin tallafin kudin noma da gwamnatin ta basu wanda ya kai naira biliyan 17.
Kungiyar Manoman Shinkafa
Samu kari