Anyi janaizar Alhaji Shitu Aliyu garkuwan malaman Zazzau (hotuna)
Anyi jana'izar Alhaji Shitu Aliyu Maloli Kusfa wanda ke rike da mukamin garkuwan malaman Zazzau a masarautar garin Zaria.
An gudanar da jana'izar ne kamar yadda addinin musulunci ta tanadar inda dandazon jama'a suka sallaci gawar tasa.
Ga hotunan a kasa:
KU KARANTA KUMA: Tagwayen Kannywood sun sha alwashin kin amincewa da fagen dake nuni ga rashin tarbiya
Allah ya jikansa yasa ya huta Allah ya tafara masa.
Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en
Idan ka na da wata shawara ko bukatar ba mu labari, a tuntube mu a labaranhausa@corp.legit.ng
Ku same mu a https://www.facebook.com/naijcomhausa
Ko a http://twitter.com/naijcomhausa
Asali: Legit.ng