Rikicin addini
Ministan cikin gida, Olubunmi Tunji-Ojo ya bayyana cewa yana da shejsra 10 a duniya aka kashe mahaifinsa lokacin wani rikicin addini a jihar Kaduna a 1992.
An kona gidaje 15 bayan da rikici ya barke tsakanin kabilun Tiv da Jukun a jihar Taraba. An jikkata mutum daya da harbin bindiga. An kona kayan abinci.
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya ce jiharsa ta fuskanci saukin rikicin kabilanci da na addini a cikin shekaru biyu da suka wuce saboda masu rike da sarautun gargajiya.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya gargaɗi sarakunan garuruwa 3 a Osun su shiga taitayinsu, su hana duk wani yiwuwar tada zaune tsaye a yankunansu.
Tsohon ɗan majalisar karamar hukuma a jihar Osun ya rasa ransa a wani sabon azababben faɗa da ya kaure tsakanin mazauna kauyuka 2, an tafka asara.
An samu barkewar sabon rikici tsakanin masu bautar gargajiya da matasan Musulmi a jihar Plateau. Mutane da dama sun jikkata yayin da aka kona wuraren bauta.
Hukuncin da aka yankewa Mubarak Bala, Yahaya Sharif, da wasu mutane uku saboda ɓatanci ya sake janyo muhawara kan 'yancin yin addini da ma hakkin ɗan Adam.
Shugaban kungiyar Izalah, Sheikh Abdullahi Bala Lau, ya gargadi masu yada batun 'Quranic Convention' a kafofin sadarwa su janye idan ba alheri za su rubuta ba.
Mazauna Gangare sun sake dawowa garuruwansu bayan shekaru 20 da rikicin Jos, suna fatan dawo da zaman lafiya. Fasto da Limamai sun yi kira ga haɗin kai da juna.
Rikicin addini
Samu kari