
Rikicin addini







Mun kawo wasu daga cikin ababen lura da fa'idojin da za a iya tsinkaya daga daga shari’ar malamin nan, Abduljabbar Nasiru Kabara a kan batanci ga Annabi SAW.

Majalisar Malaman Musuluncin Kano ta yaba hukuncin kisa ta hanyar rataya da Kotun Musulunci ta yankewa Abduljabbar Nasiru Kabara kan batanci ga Manzon Allah.

Jama'a da dama a Najeriya sun bayyana halin da suka shiga da kuma abin da suke cewa bayan da aka yankewa Sheikh Abduljabbar hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Gwamnan Jihar Anambra, Soludo ya koka da cewa addinin gargajiya ne ya zamto addini mafi girma a jiharsa yanzu, ya kuma yi kira ga coci su dauki mataki kan abin.

Ishaq Akintola, shugaban kungiyar kare hakkin musulmi a Nigeria yayi gargadin cewa musulmi a kudu na fuskantar barazanar karewa don kashe su da ake yi ba dalili

Kungiyar kare hakkin musulmai ta MURIC ta bukaci hukumomin jarrabawar WAEC da JAMB da su dauke cibiyoyinsu a cocunan RCCG dake kan babbar hanyar Legas-Ibadan.
Rikicin addini
Samu kari