Jam'iyyar PDP
Yayin da Najeriya ta cika shekaru 65 da samun ‘yancin kai, an lissafa abubuwa 6 da za su taimaka wa Bola Tinubu ya samu nasara a 2027 bayan samun goyon bayan APC
A labarin nan, za a ji yadda sabanin siyasa a jihar Akwa Ibom ya jawo guda daga cikin masu rike da mukamai a jihar, Ndianaabasi Udom ya ajiye mukaminsa.
A makon da ya wuce aka ce Goodluck Jonathan zai yi takara a zaben 2027 mai zuwa. fadar shugaban kasa, 'yan siyasa da lauyoyi sun yi karin haske kan lamarin.
Jami’an tsaro sun mamaye sakatariyar PDP a Akwa Ibom yayin da ake rikici kan rushewar kwamitin gudanarwar jihar. Shugaban da aka kora ya ce suna nan daram.
Wani kusa a jam'iyyar PDP kuma tsohon dan majalisar wakilan Najeriya, ya bayyana cewa gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, zai iya kifar da Bola Tinubu a 2027.
Gwamnatin jihar Gombe karkashin jagorancin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ta tura sakon ta'aziyya bayan babban rashin tsohon kwamishina, Julius Ishaya Lepes.
Jam’iyyar PDP ta rusa shugabanta a jihohin Akwa Ibom da Cross River, ta kuma nada kwamitocin rikon kwarya yayin da rikicin cikin gida suka jawo babban garambawul.
Tsohon shugaban PDP a jihar Enugu, Augustine Nnamani ya caccaki uwar jam'iyyar ta kasa, yana mai cewa laifinta ne idan Gwamna Peter Mbah ya koma APC.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta fito ta yi magana kan zaman tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, mamba a jam'iyyar. Ta ce har yanzu suna tare.
Jam'iyyar PDP
Samu kari