Jihar Plateau
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi Allah wadai da kisan kiyashin da aka yi wa masu zuwa daurin aure daga Kaduna zuwa jihar Plateau. Ya ce ba za a lamunci hakan ba.
Gwamnan jihar Kaduna, Uba Sani, ya yi magana kan kisan da aka yi wa 'yan daurin aure a Plateau. Gwamnan ya bayyana cewa dole ne a hukunta masu laifin.
Rahotanni na ta kara fitowa kan irin barnar da wasu gungun mutane suka yi wa masu daurin aure daga Kaduna zuwa Plateau. An kashe 'yan uwan ango a harin.
Dakarun sojin Najeriya sun kai dauki jihar Filato yayin da wasu matasa suka kai hari kan wasu matafiya a Mangu. an kashe matafya 7, raunata 21 da kona matar su.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa ana zargin wasu matasa sun kai hari kan wata mota daga Zaria a Mangu da ke jihar Plateau a Arewacin Najeriya.
Wasu miyagun 'yan bindiga dauke da bindigogi sun farmaki wasu kauyuka a jihar Plateau. 'Yan bindigan sun hallaka mutane tare da kona gidaje masu yawa.
Harin da 'yan bindiga suka kai kananan hukumomin Bokkos da Mangu ya yi sanadin mutuwar mutum 15 a Filato. An ce an bi mutane har gida aka rika kashe su.
'Yan banga sun kutsa cikin dajin Filato sun fatattaki 'yan bindiga. Yan banga sama da 300 ne suka yi gangamin suka kashe yan bindiga kimamin 80 a dajin.
EFCC ta cafke tsohon shugaban majalisar Plateau, Moses Sule da wasu 14 kan zargin sama da fadi da motocin da gwamnati ta ba su da kudinsu ya kai N2.5bn.
Jihar Plateau
Samu kari