Kwamitin zaman lafiya
Gwamna Bala Muhammed, na Bauchi ya ce gwamnatinsa a zango na biyu zata ɗauki matasa 20,000 aikin tsaro a wani ɓangaren kudirinta na tabbatar da zaman lafiya.
Wata daliba 'yar Najeriya ta fadi jarrabawa bayan da ta yi amfani da manhajar AI ta ChatGPT. Malamin ya yi maki mai daukar hankali game da hakan a takardar.
Mai girma Muhammadu Buhari ya kafa kwamitoci akalla 40 da suka yi aiki a kan harkoki da-dama. Aikin kwamitiocin Gwamnatin ya lakume fiye da N20bn a mulkin APC.
Jose Manuel Barroso ya zabi Muhammad Ali Pate daga Najeriya ya canji Seth Berkley a Gavi. Farfesa Pate likitan cututtuka masu yaduwa ne wanda ya kware a aikinsa
Yan takarar shugaban kasa a Nigeria sun sanya hannu wajen shirin zaman lafiya, wanda kwamitin zaman lafiya na kasa, wanda Abdulsalam Abubakar ya jagoranta.
Jaridar The Punch Mobile ta haikaito labarin wani matsahi da yaje dawa yin bahaya ya kare da dambatuwa da wata damisa da take jejin, inda ta jikkata shi sosai
Gwamnan jihar Ondo, Oluwarotimi Akeredolu, ya sanya dokar zaman gida tsawon awanni 24 a kowace rana biyu bayan ci gaba da ruruwar wutar rikici tun ranar Talata.
Wasu mutane sun dauki mara lafiyarsu sun kai asibiti cikin tsakar dare, aka yi rashin sa'a ba tayi rai ba. A kan wannan wani uba da yaronsa suka zane ma'aikata.
Gwamnatin jihar Katsina ta shirya tare da gudanar da Addu'oin neman Allah mai girma da ɗaukaka ya dawo da zaman lafiya a jihar da ma sauran sassan Najeriya.
Kwamitin zaman lafiya
Samu kari