Rikicin PDP
Gwamnonin jam'iyyar PDP mai adawa Najeriya sun cimma matsaya kan babban taron da za a yi na kasa. Sun gargadi masu son kawo cikas ga babban taron.
Yayin da ake shirye-shiryen zaben 2027 da babban taron PDP da ke tafe, gwamnonin jam'iyyar sun shirya taro na musamman a jihar Zamfara ranar Asabar.
Gwamna Seyi Makinde ya ce PDP tana nan daram da karfinta, kuma ta kara haɗa kan 'ya'yanta a Legas domin ƙarfafa dimokuraɗiyya da karbo mulki a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP ta yi martani kan sharadin da Nyesom Wike ya kafa kafin a samu zaman lafiya a cikinta. Ta ce babu wanda ya isa ya yi mata irin hakan.
Sanata mai wakiltar Benue ta Kudu, Abba Moro ya ce sabanin ra'ayi ne rikicin da PDP ke fama da shi amma jam'iyyar ba ta rabe zuwa gida biyu da zai a sauya sheka ba.
Wasu fusatattun mambobin jam'iyyar PDP a jihar Imo sun shigar da kara a gaban kotu. Mambobin na PDP na neman a soke zaben da ya samar da shugaban jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya na son ganin ta kawo karshen rikicin da take fama da shi. PDP ta amince da bukatun da Nyesom Wike ya gabatar a gabanta.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bukaci a kori wasu mutane da suka fito suka yi adawa da manufofin jam'iyyar PDP. Ya ce ciki har da Nyesom Wike.
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya roki tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na LP, Peter Obi ya dawo gidansa da asali watau jam'iyyar PD0 kafin 2027.
Rikicin PDP
Samu kari