Jihar Osun
Mai fafutukar kafa kasar Yarbawa, Sunday Igboho ya sake tura sakon gargadi ga Fulani makiyaya da kungiyar Miyetti Allah kan barin yankin Yarbawa da gaggawa.
Yan Najeriya sun garzaya soshiyal midiya inda suka yi martani kan wani bidiyo da ya yadu wanda ya nuna yar sanda na sanya wa matar gwamnan Osun dan kunne.
Gwamnatin jihar Osun ta sanar da fara biyan ma'aikatan jihar naira dubu goma sha biyar yayin da 'yan fansho za su samu naira dubu goma don rage radadin talauci.
Wata dalibar Jami'ar Obafemi Awolowo da ke jihar Osun, Subair Enitan ta kwana a gadon asibiti bayan shafe awanni 58 ta na wanki babu kakkautawa a jihar Osun.
Gwamnatin jihar jihar Osun ta haramta kaciyar mata a fadin jihar baki daya yayin da ta bayyana illolinta ga 'ya'ya mata inda ta gargadi jama'a kan wannar al'ada.
Rigima ta shiga tsakanin dakarun yan sanda da ma'aikatan shari'a a kofar shiga babbar kotun jihar Osun ranar Laraba jim kaɗan bayan CJ ta fito Ofis a Osogbo.
Ma'aikatan shari'a karkashin kungiyar JUSUN reshen jihar Osun sun tsunduma yajin aikin sai baba ta gani sakamakon barkonon tsohuwar da aka harba musu.
Gwamnatin jihar Osun ta fitar da rahoton yadda aka tafiyar da kasafin kudin jihar na watanni uku tsakanin Yuli da Satumba. Gwamna Adeleke ya kashe N6bn a lokacin.
Gwamna Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP ya canza shawari kan naɗa sabon shugaban alƙalan jihar Osun, ya rubuta takarda kan batun zuwa ga Alƙalin alƙalai na ƙasa.
Jihar Osun
Samu kari