Jihar Ondo
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana dalilin da ya sa tsohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu, ya yi nasara kan PDP a zaben gwamnan jihar na 2020.
Betty Akeredolu, Matar tsohon gwamnan Ondo, Rotimi Akeredolu ta caccaki surukarta, Funke Akeredolu Aruna bayan ta nuna goyon baya ga Gwamna Lucky Aiyedatiwa.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya yi magana kan halin kuncon da aƙe ciki a kasar nan. Shugaban kasan ya ba 'yan Najeriya sabon tabbaci don samo mafita.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya ce abu ne mai matuƙar wahala a iya ciye gurbin da marigayi tsohon gwamnan jihar Ondo, Rotimi Akeredolu ya mutu ya bari.
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya isa jihar Ondo da ke yankin Kudu maso Yammacin Najeriya. Shugaban kasan zai yi ta'aziyyar tsohon gwamnan jihar.
Shugaban ƙasa, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yana hanyar zuwa garin Owo yanzu haka domin ta'aziyyar mutuwar tsohon gwamnaɓ jihar Ondo, Rotimi Akeredolu.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya bayyana kudirinsa na tsayawa takarar gwamna a zaben jihar Edo da za a yi a watan Nuwamba, 2024, ya ce ba wanda zai so mulkin shekara 1.
Babban limamin cocin Anglican ta Ikwerre a jihar Rivers, Dr Blessing Enyindah, ya yi kira ga Shugaba Tinubuɓda ya tsamo 'yan Najeriya daga halin da suka samu kansu.
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashin Shettima, Dakta Abdullahi Ganduje da wasu gwamnonin PDP da APC sun halarci janazar tsohon gwamnan jihar Ondo da ya rasu a 2023.
Jihar Ondo
Samu kari