Jihar Ondo
Jami'an Amotekun da me sintiri a jihar Ondo sun tabbatar da kama wata mota dauke da Hausawa 38 inda suka jami'an suka ce ba su gamsu da yadda aka gan su ba.
Rundunar 'yan sandan jihar Ondo ta tabbatar da harin da wasu 'yan bindiga suka kai wani ofishin 'yan sanda a jihar Ondo. Maharan sun kona ofishin kurmus.
Rundunar tsaron jihar Ondo watau Amotekun ta kama wasu mutane 39 da suka ce sun gudo ne daga yankin jihar Sakkwato, ana zargin sun tsere ne daga harin Amurka.
Gwamnan jihar Ondo, Lucky Orimisan Aiyedatiwa, ya yi tsokaci kan dalilin da ke sanyawa gwamnonin PDP na komawa jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya.
Rundunar 'yan sandan Najeriya a jihar Ondo ta sanar da cewa ta kama wani mai garkuwa da mutane yayin da ya ke shirin cire kudin fansa a wani shagon POS.
Ɗan sanda ya rasu bayan ‘yan daba sun soke shi a birnin Akure da ke jihar Ondo, inda ake zargin rikici ya barke yayin aikin sintiri da yake yi a yankin.
Fasto Elijah Ayodele ya gargadi hukumomin tsaro su mai da hankali kan jihohi takwas saboda barazanar hare-haren ’yan ta’adda da ka iya haddasa mummunar tarzoma.
Yan majalisa 12 a Ondo sun fara shirin tsige kakakin majalisar jihar, Olamide Oladiji bisa zargin rashawa, karkatar da N50m da sabawa kundin tsarin mulki.
A labarin nan, za a ji cewa bayan rahoton da DSS ta fitar, gwamnatocin Ondo da Kogi sun tashi haikan domin kare harin yan ta'addan ISWAP a sassan jihohin.
Jihar Ondo
Samu kari