Sarkin Kano
Yayin da kotu ta yi hukunci kan korafin Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero, dubban jama'a sun tarbe shi yayin da ya ke dawowa daga masallacin Juma'a.
Babbar kotun tarayya mai zama a jihar Kano ta ce tana da hurumin sauraron karar da ta shafi tauye hakƙin Sarkin Kano na 15, Alhaji Aminu Ado Bayero.
Iyalan Shehin Ɗarikar Tijjaniya, Sheikh Ibrahim Nyass sun buƙaci Muhammadu Sanusi II ya hakura da sarauta Kano, ya yi kori da kakansa Muhammadu Sanusi I.
Rundunar 'yan sandan jihar Kano ta sanar da cewa ta haram dukkanin bangarori biyu da ke rikicin masarautar Kano gudanar da hawan Sallah a babbar Sallah da ke tafe.
Rundunar ‘yan sandan Kano ta musanta karbar wasikar sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero kan neman tsaro domin gabatar da bikin hawan sallah babba.
A yau Alhamis, 13 ga watan Yuni, babbar kotun tarayya ta tsara yanke hukunci kan ko tana da hurumin sauraron shari'ar masarautar Kano da ta ki ƙarewa.
Sarkin Kano na 15, Aminu Ado Bayero ya rubuta takarda ta musamman ga kwamishinan 'yan sanda a jihar domin samar da tsaro ga al'umma domin hawan salla.
Akalla ‘yan kasuwa 5000 ne za su rasa shagunansu da ke masallacin filin idi bayan hukumar tsara birane ta KNUPDA ta umarce su da su tashi nan da awanni 48.
Yan sanda sun gaza kai sammaci ga Sarki Aminu Bayero da sauran sarakuna hudu da aka tsige wanda hakan ya kawo tsaiko a ci gaba da sauraron shari'ar masarautar Kano.
Sarkin Kano
Samu kari